
Kamar yadda kuka ga wannan takarda tana dauke da sanarwar neman ma’aikaci a wannan kamfani na BRICK LANE, inda suke neman mutumin da ya mallaki shaidar kammala karatun Degree kuma ya karanci QSC.
Quantity Surveying and Construction Economic/Construction/Technology and Manegement.
Views: 13
