Saurayi ya fasa auren budurwar da za’a ɗaura musu aure ranar Juma’a saboda tayi comment a Facebook

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA
https://apahausa.com.ng/video-bincike-ya-nuna-cewa-jaki-yana-kawowa-sau-20-a-cikin-minti-2-lokacin-da-yake-jimai/

SUBHANALLÀH: Mijiń Da Zai Aurèta Ya Fasa Saboda Comment Din Ta A Facebook

/AYI2Kq_mNWM?si=sd5m1vX6FJunTmfB

Wani saurayin da aka samusu rana da wacce zai aura. Ya fasa auren mako guda a daura musu auren saboda sharhin data yi a shafin Facebook.

https://apahausa.com.ng/bidiyon-yadda-aka-gudanar-da-taron-%c6%99ungiyar-%c6%b4an-biyu-a-jihar-katsina/

Budurwar tasa ta shiga wani shafi ne da aka nemi jin ra’ayin mata ko zasu iya cin amanar mazansu akan naira miliyan 1? A yayin ta rubuta koment tace,” Sosai kuwa zan iya cin amanar mijina. Miliyan 1 na naira fa ba karamin kudi bane”.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Wannan ra’ayin nata ya jawò mata bakin cikin dana sani bayan wani da yasanta yake abota da wanda zai aureta yayi tagging dinsa a kòment din nata. Wanda hakan ya kawo karshen shirinsa na aurenta.

Wannan lamarin daya dace mata su dauki darasi akansa na yadda suke kuskuren wajen rubuta wasu abubuwan da zai iya jawo musu yin da sun sani.

Mè zakù cè?

Views: 134

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *