Saurayi ya gudu ya bar Budurwa da ƙawayenta bayan sun ci abincin dubu 223 a Gusto Restaurant

A tsakiyar makonnan da muke ciki ne shafin sada zumunta na Twitter ka karaɗe da labarin wani matashi mai suna Prince Abdul da wata budurwa mai suna Siyama.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Inda suka riƙa cacar baki kan cewa ya je da ita Gusto Restaurant ta gayyato ƙawayenta sunci ambincin sama da naira dubu 200 ya gudu ya bar su

Views: 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *