Sheakh Karibulla ya ce yana ajiye da gashin ANNABI SAW a gidansa

Shahararren malamin addinin islamar nan Sheakh Karibulla Sheakh Nasiru Kabbara ya bayyana cewa yanzu haka yana aje da gashin kan fiyayyen halitta MANZON ALLAH SAW a gidansa.

Sheakh Karibullah ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da aka yi da shi inda har ya nuna gashin na MANZON ALLAH SAW a cikin wata kwalba mai dauke da ado.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *