VIDEO: “An kama ɗan Boko Haram a gidan tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar”

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

YANZU-YANZU: An kama dan Bøko H@ram a gidan Atiku

Daga Wakiliya

Rahotanni sun bayyana cewa an kama wani da ake zargin dan B*ko H@ram ne a gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da ke Yola a jihar Adamawa.

Wakiliya ta ruwaito bayan jami’an tsaro sun kama wanda ake zargin, Jubrila Mohammed, ya furta masu cewa shi dan kungiyar B*ko H@ram ne, kuma yaje ne leken asiri a wani shiri da suke yi na tayar da b@m a gidan Atiku, da jami’ar American University, Yola, da kuma babban masallacin Modibbo Adama.

Wakiliya ta ruwaito wanda ake zargin yana tsare a hannun jami’an tsaron jihar Adamawa ana cigaba da bincike

Majiya: WAKILIYA

Views: 41

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *