Wani bidiyon da aka wallafa a shafin Facebook ya nuna yadda ƴan mata a wata ƙabila inda suke amfani da rashin lafiyar Doki wajen gane budurcin Macce.

A ƙa’idar wannan ƙabilar duk budurwar da ta tsallake Dokin matuƙar ya tashi to budurcinta yana nan bata kawar da shi ba idan kuma bai tashi ba to babu shakka ta rasa budurcinta
Views: 29
