Tsohon gwaamnan babban bankin Najeriya Sunusi Lamido Sunusi ya bayyana goyon bayansa ga batun mayar da wani sashen na bankin CBN daga Abuja zuwa birnin Legas cibiyar kasuwancin kasar.
Mene ne ra’ayinku?
Views: 72