Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
YANZÙ – YANZÙ: Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi OFR RA Ya Bayyana Cewa Yana Bukatan Kowa Ya Yafe Masa Albarkacin Alkur’ani Mai Girma, Shima Ya Yafe Wa Kowa.

Shehin Malamin Musulunci Kuma Babban Jagoran Darikar Tijjaniyya A Duniya Ya Bayyana Hakan Ne A Birnin Tarayya Abuja a ranar Alhamis 13/07/2023.
Allah Ya Kara Wa Maulana Sheikh Dahiru Lafiya Da Nisan Kwana Albarkacin Annabi ﷺ. Amiin
DAGÀ: Babangida A. Maina
Views: 31
