Ku daina dorawa maza laifi idan suna soyayya da yarinya aka ga ya rabu da ita, sautari laifin da yake faruwa na mata ne amma sai kaji ance namiji ya yaudare ta.

Views: 20