A kwanakin baya ne dai kotu ta kama shaharriyar Jaruamr Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya, sakamakon wasu Bidiyo na rashin tarbiyya da ta wallafa a shafin ta na TikTok.
Wanda a ƙarshe hukumar Hisbah ta yanke mata hukuncin sharar Asibitin Malam Aminu Kano har na tsawon mako ukku.
ku latsa nan domin ku kalli VIDEO
Views: 6
