VIDEO: “Sai dai ku ce min ƴar iska amma sai na nuna muku cewa ni cikakkiya ce bana Ciko”—Halimato

Wata matashiya mai suna Halimato Shehu ta bayya cewa “Sai Dai Ku Ce Min Ƴar Iska Amma Wallahi, Yau Acikin Wannan Daran , Sai Na Tabbatarwa Da Duniya Ni Cikakkiyar Macece Bana Ciko, Idan Kaso Ka Tabbatar Bana Ciko”

Tofa wata sabuwa

Ga screenshot ɗin Photos ɗin data ɗora a shafinta na facebook

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *