VIDEO: “Sheik Jingir ya yiwa ƴan Najeriya wankin babban bargo yace—Babu ruwan Tinubu a tsadar rayuwa”

https://apahausa.com.ng/video-bincike-ya-nuna-cewa-jaki-yana-kawowa-sau-20-a-cikin-minti-2-lokacin-da-yake-jimai/
A kakar zaɓen 2023 ne dai malamin ya bayyana goyon bayansa ga tsarin Muslim-muslum Ticket na su Bola Ahmed Tinubu inda a halin yanzu kuma ya ƙara fitowa yana kare shugaban

Sheikh Sani Yahaya Jingir shine shugaban ƙungiyar Izala reshen jihar Filato daje da Hedikwata a birnin Jos

Views: 80

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *