Video: yadda budurwa ke rusa kuka akan saurayinta da suka yi shekaru 6 amma suka rabu

Shafin Labarun Hausa ya bada rahoton cewa.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-fashin-daji-ke-lalata-da-matan-mutane/

Wata budurwa ta shiga cikin matsanancin tashin hankali kamar yadda ta bayyana a wani bidiyo tana rusa kuka.

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

A wani bidiyon TikTok wanda shafin LIB suka wallafa an ga budurwar cike da kunci har tana bayyana cewa shekarun su 6 tare da saurayin.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Ta ce yanzu haka ya yi danwaken zagaye zai aure wata budurwar ta daban wacce mahaifiyar sa ta zaba masa.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-sadiya-haruna-ta-saki-bidiyon-lalatar-da-aka-yi-da-wata-%c6%b4ar-film/

Ta ce shekarun su 6 suna soyayya cike da shauki amma duk da haka ya share ta zai sauya akalar soyayyar sa inda ya koma wurin wata daban.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *