VIDEO: “Yadda mawaƙi Davido yayi ɓatanci ga addinin Musulunci”

Mabiya shafin Davido sun mayar masa da martani bayan yayi wani hoton Bidiyon da yake wasa da Sallah wanda kuma hakan yake zama ɓatanci ga addini Musulunci

Kuma ya ɗora Bidiyon a shafinsa na Instagram

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *