VIDEO” Zazzafar muhawarar Hausa tsakanin Ɗan kasuwa da ma’aikacin Gwamnati

Wannan itace muhawara mafi ƙayatarwa a harshen Hausa, wadda wasu ɗalibai masu hazaƙa suka suka gabatar.

An gabatar da wannan muhawara ne a ƙaramar hukumar Toro dake Jihar Bauchi.https://apahausa.com.ng/yanzu-yanzu-ango-ya-saki-amaryarsa-bayan-an-turo-masa-hotunan-batsarta-a-whatsapp/

Muhawarar ta samu halartar manyan ma’aikatan gwamnati da shahararrun ƴan kasuwa.

Kowane ɓangare sun nuna ƙwarewarsu da kuma kawo ƙwararan hujjoji.

An ɗauki tsawon mintuna ana fafatawa kafin daga bisani aka samu waɗanda suka samu rinjaye.

Ku latsa wannan rubutun domin ganin cikakken Bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

bidiyon-zazzafar-muhawara

Views: 34

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *