Wallahi zan iya yiwa mijina komai matukar bai saɓawa Allah ba—Hajjiya Na’ima

Wallahil Azeem komai zan iya yiwa mijina mutukar bai kauce addininaba domin yafi uwata yafi ubana awajansa zansamu Aljanna kuma ina kaunarsa kamar raina. ~ Cewar Hajiya Na’ima Danhakimi

Miye Zaku Ce ?

~~©️ QUGIYA HAUSA

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *