Wani matashi ya karɓi addinin Musulunci a jihar Yobe

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

MUSULUNCI YA SAMU ƘARUWA.

A yau juma’a Musulunci ya samu ƙaruwa.
Wani bawan Allah, Allah ya azurtashi da Shiga musulunci a ranar Juma’a, kuma ya zaɓi a saka masa Suna MUHAMMAD,

Muna Aduu’a Allah ya tabbatar dashi a musulunci.

Daga shafin Ibrahim Assalafiy Gashua

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *