Wani yace min yayi mafarkin nayi aure wata ɗaya na haihu—Jameela Ibrahim

Akwai comment da Wani yayi mun naga yayi deleting reply da nayi Masa

Duk da yayi deleting comment dinsa bari in Kara tuna Masa..

Yacemin yayi mafarkin nayi Aure kuma wata Daya da Auren na haihu…

Shine nace idan ya koma bacci zai Kara mafarkin Angon nawa baban Sa ne

Ban San meh yasa yayi deleting comment ba , ko bayason a Masa Kani ne

©Jamila Ibrahim

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *