Wannan cin amana har ina yadda sojojin Guinea suka tsare shugaba Alpah Conde

A farkon makonnan ne sojojin kasar Guinea suka hambarar da gwamnatin shugaba mai ci Alpah Conde bayan shafe shekaru yana mulkin kasar abibda kasashen duniya irin su Najeriya suka yi Allah wadai da wannan mataki na juyin mulkin.

Wani fai fan bidiyo ya nuna yadda tsohon shugaban ke tsare a hannun sojojin kasar.

Views: 81

One thought on “Wannan cin amana har ina yadda sojojin Guinea suka tsare shugaba Alpah Conde

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *