Kai jama’a ku kalli yadda miji ke wasa da matarsa a bainar jama’a ku latsa nan don kallon Bidiyon
DA ƊUMI ƊUMI: Sheikh Abduljabbar ya nemi lauyan da zai sake tsaya masa gaban kotu.
A wani rahoto da muke samu yanzu haka ya tabbatar mana cewa Shaikh Abduljabbar Kabara ya aiko saƙo daga kurkuku rubuce yana mai neman lauyan da zai sake tsaya masa don ɗaukaka ƙara da ya yi biyo bayan hukuncin da aka zartas masa na kIsa.”
Views: 242
