Wata Kyakkyawar Budurwa Mai Suna Abigel Ta Karbi Addinìn Muslincì A Jihar Bauchi
Babban malamin addinin musulunci Dr. Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ne ya bata kalma shahada a Majalisin Tafsirin Alqur’ani Mai girma Wanda ake gabatarwa a Babban Masallacin Juma’a na Gwallaga Bauchi.
Allah yasa ta amfana da musulunci Ameen.
Source Nigeria reporters hausa
Views: 12
