Yadda ƴan Najeriya ke kwana a layin ATM

Matsalar ƙarancin Kuɗi a hannun jama’a ya tilastawa wasu ƴan Najeriya kwana layi ATM don cire kuɗaɗen su.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Wani mai mafani da shafin Twitter ya wallafa cewar kwana 5 yana son samun dubu biyar amma bai samu ba.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 45

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *