Yadda aka ba ɗan takarar gwamnan Katsina na jam’iyyar PDP kyautar ɗan Akuya

Soyayya ta sa an baiwa Dan takarar Gwamnan Katsina a karkashin Jam’iyyar PDP, Lado Dan Marke kyautar Dan Akuya (Bunsuru) a karamar hukumar Ingawa.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *