
Rahotanni daga jihar Kano aun nuna cewa an kama wannan matar tana satar yara.
A kama barauniyar Yara a Jahar Kano .
Ta amsa cewa ta kama Yara sama da guda Talatin Da tara. Bayan Tasha Na Jaki.
Yanzu haka a mikata Hannun hukumar Yan Sanda Na Jahar Kano Domin Gabatar mata da bincike na Musamman kamar Yadda Jaridar (ATP HAUSA TV ) ta Rawaito.
Zamu kawo muku cikakken Rahoto zuwa anjima. Allah Ya tsare na Gari Da mugu.
Views: 22

May Almighty Allah continue exposed them