Zamu kashe Naira Miliyan 22 don gayyato masu kiɗa da waƙa a shagalin bikin aure zawarawa—Daurawa

Shugaban hukumar Hisbah na Kano Sheikh Aminu Daurawa yace za a baiwa kowacce ƙaramar hukuma dubu 500 don nishaɗi da kiɗan na ƙwarya da shantu.

https://apahausa.com.ng/magidanci-ya-kai-ma%c6%99wafcinsa-%c6%99ara-saboda-ya-satar-masa-dafaffen-abinci-ya-ba-%c6%b4a%c6%b4ansa/

Jaridar Aminiya ta rawaito Sheikh Daurawa na cewa musulunci bai haramta nishaɗi a yayin bikin aure ba.

Views: 151

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *