Ƴan daba sun rufe Ofishin jam’iyyar NNPP a Kano sun cinna wuta mutum 4 sun mutu nan take

Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa cewar.

An rufe mutane a cikin Office an kunna wuta har mutum 4 sun mutu a Tudun Wada dake Kano

Views: 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *