Ƴan kwankwasiyya zasu yanka shanu don murnar lashe zaɓe

Mamaya Da NNPP Ta Yi A Kano Na Kujeru Yan Kwankwasiyya Zasu Yanka Shanu.

Yan Kwankwasiyya reshen Jahar Kano Sun Fara Tanadar Shanu don yankawa, Saboda murnar Yadda Goguwar Jam’iyyar NNPP na Kwankwaso Ta Mamaye Manyan Kujerun Siyasa, Sanatoci, Majalisun Jaha dana Tarayya da ma ƙasa baki ɗaya.”

source alfijir hausa

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *