Ku danna nan don kallon Bidiyon
Yaron nan wai Bushira Gombe ko 🤔 kwanaki uku kenan danaga post nashi a TikTok yana rashin kunya ga wani malamin addini don yamusu wa’azi.
HUKUMA TA KAMA ‘YAN LUWADI A GOMBE
Daga Hassan Lawan Koli
Hukumar tsaro ta Civil Defense ta kama masu neman jinsi daya a Gombe, lokacin da suke tsaka da chasu.
Kakakin hukumar Buhari Sa’ad ya gabatar da mutanen ga manema labarai a shelkwatar hukumar dake Gombe a ranar Lahadi.
Sa’ad yace rundunar ta kama wani matashi Bashir Sani Wanda ake Kira Bushira Gombe a Duwa Plaza a ranar Asabar, lokacin da yake ƙoƙarin auren wani namijin Dan Jihar Benue.
Rundunar ta gabatar da mutane sama da 70 ga manema labarai, inda ta tabbatar da 21 daga cikinsu masu neman jinsi ne.
Views: 10
