Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
“Muddin zaku iya kiran su Abdallah Gadon-Kaya da Dutsen Tanshi, da Asadus-Sunnah da sunan malamai to tabbas za ku iya kiran su Adam A Zango da su Ado Gwanja da manyan Malamai.
Domin su Adam A Zango ƙirƙira suke su bayyana basirar su ba tare da yaudara da ayar Allah ba.
Su kuma malaman zamanin nan namu sun maida karatun sana’a dashi suke ci suke sha, kuma babu inda Allah yace ai haka.
Sai suyi ta gwara kan mutane da ayoyin Allah, dan haka yadda yan Film suke sana’a malaman zamanin nan suma sun maida malantar sana’a, Indai zaka iya kiran su da Sheikh to ka kira Ado Gwanja ko Zango da Shaka-Shakai.
~ Cewar Matashi Abdullahi Mai Rawani
Meye ra’ayin ku?
© AMINTACCIYA
Views: 36
