VIDEO: “Ina kira ga ƴan uwana mata duk wacce mijinta baya iya yi sau 5 a rana ta rabu da shi”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Daga kakai shekara 20 mazaƙutarka ya daina girma, likita ya yi hani ga masu shan magani.

Daga Hajiya Mariya Azare.

Wani ƙwararran likita mai suna Dr Chinoso Egamba ya bayyana cewa, duk namijin dayai shekara 20 al’auranshi ta gama girma, duk irin maganin da zaisha bazata sake girma ba.

Likitan ya bayyana hakan ne cikin wani faifan bidiyo daya wallafa a shafinshi na tiwita, likitan wanda yake yawan bada shawarwari ga ma’aurata yayi kira ga maza masu yawan shan magunguna don kara girman al’auransu dasu dena.

A cewanshi indai namiji yayi shekara 20 al’amurarsa ya gama girma , babu wani magani na bature kona gargajiya dazai kara girmanta.

Dr Chinoso yayi kira ga mazan da suka kai wannan shekaru dasuyi hakuri da yanayin halittan azzakarinsu don gudun faruwan matsala.

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *