Fasto yayi garkuwa da kansa sau biyu, ya karbi kudin fansa a Filato.
Rahotanni sun bayyana cewar Paston yana da tsabagen tsagoron son abin duniya wannan ne dalilin da ya sa ya faɗa cikin wannan halin.
Jami’an tsaron ƴan sanda ne suka bankaɗo shi a cikin kwantenar daya ɓoye inda daga nan yake buga waya yace a kawo kuɗin fansar kansa.
Bari mu koma fagen siyasa
Ga rubutun ɗaya daga cikin nasoya Atiku Abubakar.
“KALLO YAKOMA SAMA-BISHIYA A SARARIN SAMANIYA!!
AL-AJABI,
“Taron dantakarar jam’iyyar PDP na shugaban kasa a jihar katsina,ya girgiza kasarmu da yan siyasar mu,ganin taron Al’umma da suka halarci wurin taron don nuna goyan baya ga dantakarar shugaban kasa ALH.ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA,wannan yanunama duniya karbuwarshi ga yan Nigeria ganin ya shiryama kasar kuma yanada dabaru da manufofi na yadda zai magance matsalolin kasar dakuma matsalolin yan kasa da suke ciki a kowane fannoni na rayuwa wanda jam’iyyar APC ta jefa kasar dakuma yan kasa.
Taron katsina ya kafa tarihi don ba’ataba Taron jama’a kamar wannan ba,katsinawa sun ba duniya mamaki kuma sun tabbatar ma duniya cewa kirarin da akema katsina cewa “TA DIKKO DAKIN KARA” KUNYA GAREKU BADAI TSORO BA”
To wannan kirari ya tabbata don sun nunama jam’iyyar PDP da WAZIRIN ADAMAWA karanchi da nuna mishi goyon baya na matsayinshi na “Dane” garesu masoyi mai kaunar su,kuma masoyin SHEHU MUSA YAR’ADUA amintaccen shi mai gaskiya da rikon amana,mai bin akidojinshi na kishin kasa da yan kasa.
Shehu musa yar’adua yayi gwagwarmaya don tabbatar da demokaradiyya don talakawan kasarmu su zabi shugabannin da zasu kyautata rayuwarsu,wanda akan haka yarasa rayuwarsa donku yan kasa,Allah mai juyi yasamarmana da HALIFAN SHI ATIKU ABUBAKAR,zai cigaba da inda yatsaya da kuma cika mashi GURIN SA,.
Shehu yatafi Shehu ya dawo Atiku zai share mana “HAWAYE”da ikon ALLAH DON MATSAYIN ANNABI MUHAMMAD” Abinda yasa nace kallo yakoma sama Bishiya a sararin samaniya!hujjojin daya gabatar awurin taron Kwararru wanda babu san rai,wanda duk Dan kasa yasan haka,sannan wa’annan hujjoji su suka JEFA kasar cikin halin KAKANI KAYI da halinda jama’ar kasa suke ciki.
Shirin dayayi na tinkarar matsaloli abin alfaharine,saboda haka abashi goyan baya don yaceci al’ummar Nigeria,kusani“Atiku Abubakar”baya neman “JARI” ko katon gida yana neman shugabanci ne don al’ummar Nigeria don kyautata rayuwarsu.saboda haka kuba jam’iyyar PDP goyon bay akan matakai daban-daban shugaban kasa,gwamnonin yan majalisar tarayya da majalisar jihohi don chanza kasarmu ga tudun ‘MUNTSIRA’ da yardar ALLAH.
HARBIN ZUMA YANADA DALILI AHANKURE DON ABINTA,watau zuma musha muji ”DADI” kuma muyi maganin cututtuka amsar PDP ce “ZUMA”mai DADI kuma mai maganin duk kan matsalolin da suka dame mu.
“BAKON JIYA YADAWO” karku yarda da “PROPAGANDA”kunji yanda kaikayin karara yake ajiki,karku yarda “RINA” tai maku HARBIN BANZA,ladabin MACIJIN danga ba’abin amincewa bane daya FASA danga SARI ZAIYI!! “JAN TINKIYAR MAKAHO” aka cema makaho yatake yace gatanan dai don baisan yarda take. “KURA NA LASHE BAKI”tace ma “KARE”kai aminina ne zo muyi SHAWARA “KARE” yace wayan acine NI NAYI NAN.
“LOKACI yayi musamman yan AREWA musan ciwon KANMU,Murika mutunta kanmu,HANGEN NESA da GUJEMA DANA SANI a siyasance,muyi abinda yadace ALOKACIN DA YADACE.
IN KUNNE YAJI JIKI YA TSIRA.
Abdullahi Sa’adu malumfashi
Loyalist of late.Shehu Musa yar’adua
08030727507.
Views: 18
