Yar haya ta kashe mai gida ta hanyar matsemasa yayan marainansa a ogun
wata mata mai haya takashe mai gidan datake haya har lahira ta hanyar tsinke mazakutarsa da hannu a lokacin da wata hatsaniya ta haɗo su.
Mamacin ya fadi bayan matar ta ja mazakutarsa inda aka garzaya da mamacin asibitin inda likita ya tabbatar da mutuwarsa.
Jamian yan sanda sun cafke wacce ake zarfin ifeoma issai tare da alkawarin fadada buncike da kuma gurfanar da ita a gaban kotu.
Jami’an yan sandar jahar ogun sun kama wata mata mai shekaru 33 ifeoma issai da zargin kashe mai gidan datake haya dan shekara 50 monday surulele aladele sabo da wata karamar hatsaniya
wakilin daily trust ya ruwaito cewa wadda ake zargin tashiga hannu biyu bayan rahotan da aka shigar a ofishin sango ota ta hannun wani olaleye taiwo
source hausa.legit.ng
Views: 25
