Ɗan ƙasar Zambia ya Shanye Burkutu lita 20 a matsayin gwaji kafin fara gasar shan Burkutu

Ɗan Zambia ya Shanye Burkutu kimanin lita 20 kafin gasar shan Burkutu matsayin gwaji

Ƙasashen Zambia da Zimbabwe sun yanke shawarar yin gasar shan giya. Mako guda kafin fara gasar, tawagar kasar Zambia ta aika da Chileshe Nshumfwa zuwa kasar Zimbabwe domin tabbatar da ko za a gudanar da gasar.”

Da isowar mutanen Zimbabwe sai suka kawo lita 20 na barasa mafi ƙarfi da ake sha. Chileshe Nshumfwa ya tambaya ko zai iya ɗanɗana kuma aka ba shi izini.”

Bugu da ƙari Maimakon ya ɗanɗana, sai ya gama da lita 20 a lokaci ɗaya, ya ce ”Wannan kenan Ina babban abin sha ne ?”

“Mutane duk sun cika da mamaki domin babu wanda ya taba shan giyan nan sama da lita 20 ya tsaya yana huci! Sai suka tambaye shi, ”Shin kana cikin masu fafatawa? Chileshe Nshumfwa ya ce, ‘Ni? Nooooo! Ban cancanta ba.

A ƙarshe dai An soke gasar.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *