Ƴan Sanda sun kama matar da ta ciji mazakutar maihaifin mijinta a Kyenya

Ƴan Sanda a Kenya sun kama wata mata bisa laifin cizon mazakutar mahaifin mijinta yayin da suka kaure da dambe a Bungoma.”

Yanzu haka dai tana tsare a hannun jami’an tsaron ƙasar ta Kyenya.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *