A wata fira da BBC Hausa Atiku Abubakar yace yana tattaunawa da Peter Obi da Kwankwaso dimin su janye masa.
Sai dai Eng Buba Galadima ya ce Atiku ya zautu idan har zai fito yayi makamanciyar wannan magana a kafafen watsa labaran Duniya kuma wannan magana ba ta da tushe ballantana makama.
Views: 13
