Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Kai tsaye daga Kasar Kamaru inda wani bawan Allah masoyin Alhaji Abba kabir Yusuf yasa aka Gudanar da Adu’oin neman Allah ya tababbar masa da kujerarsa, ya kuma yanka Shanu Guda 50 ya ranar da naman Sadaka duk domin Allah ka tabbatarwa Abba Gida Gida kujerarsa, Allah ka Amsa don matsayin Annabi Muhammad (SAW)
Views: 37
