Masoyin Kwankwaso a Kamaru ya yi taron addu’a tare da yanka Shanu 50 don samun nasarar Abba

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Kai tsaye daga Kasar Kamaru inda wani bawan Allah masoyin Alhaji Abba kabir Yusuf yasa aka Gudanar da Adu’oin neman Allah ya tababbar masa da kujerarsa, ya kuma yanka Shanu Guda 50 ya ranar da naman Sadaka duk domin Allah ka tabbatarwa Abba Gida Gida kujerarsa, Allah ka Amsa don matsayin Annabi Muhammad (SAW)

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o
/AYI2Kq_mNWM?si=sd5m1vX6FJunTmfB

Views: 79

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *