Alƙalin kotun ɗaukaka ƙara ya mutu kwana ɗaya bayan an ƙara masa girma zuwa Kotun Ƙoli

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Babban alkalin Kotun Daukaka Kara ya riga mu gidan gaskiya a jiya Laraba.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Marigayin mai suna Shagbaor Ikyegh ya rasu a birnin Makurdi da ke jihar Benue.

/AYI2Kq_mNWM?si=sd5m1vX6FJunTmfB

Wannan na zuwa ne bayan ya kasance daga cikin wadanda aka kara wa girma zuwa Kotun Koli.

Views: 54

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *