MANZON ALLAH SAW Yace yana tare da Abba gida-gida—Ɗan Kwankwasiyya yayi mafarkin ANNABI

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Labari mai dadi.

Yanzu wani mutumina ya kirani awaya yabani wani labari mai faranta rai,

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Ina daga wayar yace dani Oscar sunana wane, ance kazo bana nan jiya, nace dashi kwarai da gaske.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Yace dani yana hanya yana dawowa daga Mecca ya sake fadamin Oscar naje RAUDAH kuma nayiwa mai girma GOMNA addu’ar samun nasara a kotun koli,
Bayan na kwanta bacci sai nai mafarki da SHUGABAN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S.A.W yazo inda muke muna zaune muda yawa, agurin shima mai girma GOMNA na zaune awajen

/AYI2Kq_mNWM?si=sd5m1vX6FJunTmfB

SHUGABA yana zuwa ya taba bayan mai girma GOMNA, juyowar gomna keda wuya SHUGABAN HALITTA yace dashi ka kwantar da hankalinka ina tareda kai.

Wallahi daya ban wannan labari sai naji duk wani bakin ciki ya yayemini, Allah Alhamdulillah.

Views: 42

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *