An ɗaura auren ɗan shekara 19 da ƴan mata biyu a jihar Bauchi

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Matashi Ɗan Shekara 19 Ya Angwance Da Mata Biyu A Rana Ɗaya A Jihar Bauchi.

“A wani rahoto da mu ka samu ya tabbatar mana cewa; wani matashi mai Kimanin Shekara 19 haifaffen Ƙaramar Hukumar Alkaleri ya auri mata biyu a rana ɗaya.”

Bugu da ƙari yayin da a ka gudanar da shagalin ɗaura auren a jiya Alhamis, “inda bisani a ke ci gaba da gudanar da shagulgulan biki.

Views: 49

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *