Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Matashi Ɗan Shekara 19 Ya Angwance Da Mata Biyu A Rana Ɗaya A Jihar Bauchi.
“A wani rahoto da mu ka samu ya tabbatar mana cewa; wani matashi mai Kimanin Shekara 19 haifaffen Ƙaramar Hukumar Alkaleri ya auri mata biyu a rana ɗaya.”
Bugu da ƙari yayin da a ka gudanar da shagalin ɗaura auren a jiya Alhamis, “inda bisani a ke ci gaba da gudanar da shagulgulan biki.
Views: 49
