VIDEO: “Ina goyon bayan ɗauke CBN daga Abuja zuwa Legas”—Sanusi Lamiɗo

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Tsohon gwaamnan babban bankin Najeriya Sunusi Lamido Sunusi ya bayyana goyon bayansa ga batun mayar da wani sashen na bankin CBN daga Abuja zuwa birnin Legas cibiyar kasuwancin kasar.

Mene ne ra’ayinku?

Tofa
Wata sabuwa

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *