Ƴar Najeriya daga jihar Gombe Hajara Ibrahim ta lashe gasar karatun Kur’ani ta Duniya a Jordan

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

MASHA ALLAH: Wannan Itace Hafiza Hajara Ibrahim Ɗan Azumi, Ƴar Asalin jihar Gombe, Nigeria 🇳🇬 Wadda Tazo Ta Ɗaya A Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Aka Gudanar A Ƙasar Jordan.

Tofa

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *