Magidanci ya saki matansa a jihar Taraba saboda sun ɓarar da tukunyar Tuwo wajen faɗa

u latsan nan don kallon Bidiyon nan

Bawa hamata iska da yayi sanadin zubar da tuwo daga bisa murhu wani magidanci a Taraba ya umurci da matan sa biyun su tafi gaban iyayen su.

Tofa
Tofa

Views: 107

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *