Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Wani ‘dan kasuwa a Kaduna ya girgiza wani kwastomansa bayan sun yi ciniki a tsakaninsu.
Bayan kwastaman ya siya siminti kan N8,200 ya tafi gida sai ya samu kira daga mai siyarwan.
Ya bukaci mutumin da ya dawo ya karbi canjinsa domin an samu ragi kan kowani buhun siminti.
Views: 19
