Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Gaskiya Hausawa daban ne a ƙasar nan, ace mutum ya tsinci sama da Naira miliyan ɗari amma ya maidawa mai shi?
Don haka daga yau duk wani mummunan abu da za a faɗa min akan Bahaushe ba zan sake yarda ba.” Cewar Jennifer
Views: 28
