HOTUNA: “Wata budurwa mai suna Mercy ta karɓi addinin Musulunci a jihar Adamawa”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

ALLAHU AKBAR
Muslunci Ya Samu Ƙaruwa.
Jiya ta musulunta a garin Ganye dake jihar Adamawa, sannan ta sauya sunanta daga Mercy Nuhu zuwa Rahama Nuhu.

Ku sanya mata Albarka!
Tofa

Views: 120

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *