Gobara ta hallaka ɗaliba ƴar aji ukku a Jami’ar jihar Yobe

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

INNALILAHI WA’INNA’ILAHI RAJI’UN

G0barar da ta tashi a dakin dalibai mata a jami’ar Gashua ta ha-laka mutun daya.

A yau aka samu Tashin G0bara a dakin kwanan dalibai mata a babbar jami’ar Gwamnatin tarayya dake Garin Gashua a jahar Yobe, inda aka samu asa-rar rai na wata daliba Mai suna Shamsiya Murtala.

Ubangiji Allah ya kiyaye gaba ya Kuma jikanta da rahama.

Daga Ibrahim Bello Yobe

Views: 152

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *