Ballo Yabo ya nemi gwamnati da ta yanke hukuncin kisa a kan Abduljabbar

Sheakh Abduljabbar

Shahararren malamin addinin islaman nan wato Ballo Yabo ya nemi gwamnatin jihar Kano da ta zar tas da hukuncin kisa a kan Malam Abduljabbar.

Fitaccen malamin addinin musulunci na jahar Sokoto Sheakh Bello Yabo ya bukaci gwamnatin jihar Kano ko taron al’umma su shirya yadda za’a yi domin aika Abduljabbar Kabara zuwa lahira dalilin ya kasa amsa tambayoyin da aka masa a wurin Mukabala.

Bello Yabo ya zargin Abduljabbar da kirkirar hadisan karya da fadin wasu abubuwa na karya wadanda ya jingina su ga Annabi Muhammad (S.A.W) adon haka ya bukaci kawai a hallaka Abduljabbar Kabara.

Mezakuce?

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *