Shahararren jarumin fina-finan Indiya ya rasu

Hoton Marigayi Mohammad Yusuf Khan

Rahotanni da ke shigo mana a halin yanzu na cewa, Allah ya yiwa shahararren jarumin Fina Finan Hausa Mohammad Yusuf Khan wanda aka fi sani da Rangila rasuwa.

Mohammed Yusuf Khan wanda akafi sani da Rangila, ya rasu yana da shekaru 98 a duniya.

Marigayin ya rasu yana da shekaru 98, kafun rasuwar sa, ya kasance babban mai shirya fina-finai a masana’antar bollywood, sannan kuma jarumin wasan barkwanci a masana’antar.

Muna fatan Allah ya gafarta masa ameen.

Views: 79

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *